Connect with us

Labarai

Da Dumi-Dami: Kano Pillars ta dakatar da kocinta Abdu Mai-Kaba.

Published

on

IMG 20240507 WA0090

Karkashin shugabancin kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars Alh Babangida Little ya ayyana dakatar da mai horar da yan wasan kungiyar Abdu Maikaba yau.

Ya bayyana dakatarwar da kuma kafa wani kwamiti wanda zai binciki kocin kuma idan aka sameshi da laifi to zai fuskanci ladafttarwa.

Har kawo yanzu ba’a bayyana ainahin dalilin dakatarwar da akayi masa ba, Amma ana zargin furucin da Abdu Mai-kaba ya furta a lokacin wani taro da kungiyar magoya bayan Kano Pillars sukayi a cibiyar yan jaridu ta jiha ne ya jawo dakatarwar.

 

● Fagen Wasanni

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *