A kokarinta na tabbatar da ingantacen Muhalli Mai tsafta a duk fadin Kano da kewaye, Gwamnatin Jihar Kano ta Samar da ingantacciyar dokar Kare Muhalli daga...
Hukumar Shari’ah ta jihar Kano karkashin jagorancin mukaddashin shugabanta Sheikh Malam Ali Dan Abba a yau Laraba ya jagorancin taron kaddamar da kamitocin da zasu dauki...
Daga Abubakar Rabilu, Gombe Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD) ta ware dala miliyan biyar daga Asusun Gaggawa na Ƙasa (CERF) domin ɗaukar matakan rigakafi da rage...
Daga RABIU SANUSI Shugaban Kungiyar Rundunar Kishin Kano Manjo Janar Ibrahim Sani Rtd ya bayyana kudurin su na shawo kan matsalolin Ayukan daba da shaye...
Tsofaffin Daliban sakandire school Pilot dake Daura Jihar Katsina aji na 2010 sun gudanar da taron su dan dabbaka zumunci da taimakon Juna. Taron wanda ya...
Sabon shugaban riko na kungiyar daliban Hausa a kwalejin ilmi ta Aminu Kano AKCOE hadin gwiwa da jami’ar tarayya da ke Dustin-ma a jihar Katsina FUDMA...
Daga Abubakar Rabilu, Gombe Tsofaffin daliban makarantar Government Comprehensive Day Secondary School (GCDSS), Gombe, na Set na 1997, sun tallafa wa tsohuwar makarantar su...
….A shirye gwamnatin Abba take wajen taimakon dukkan maison Zaman Lafiya Daga Rabiu Sanusi Kano An bayyana cewa dukkan wanda zai kawo tashin hankali...
Daga Abubakar Rabilu, Gombe A yayin da ake shirye-shiryen fara bukukuwan Kirsimeti da na Sabuwar Shekara, Hukumar Tsaron Farin Kaya ta NSCDC a jihar Gombe...
Daga Abubakar Rabilu, Gombe UNICEF ta bayyana cewa ta kashe naira biliyan 3.4 a tsakanin shekarar 2023 zuwa 2024 domin gudanar da ayyukan ci gaban...
Daga Abubakar Rabilu Gombe Asusun Kula da Kananan Yara na Majalisar Ɗinkin Duniya (UNICEF) ya bayyana damuwarsa game da ƙarancin haihuwar da ake yi a...
A yayin da cin zarafin ‘Ya’ya Mata da Kananan Yara yayi Kamari a jihar Gombe da har takai an samu kaso fiye da 80 cikin dari,...
Daga Abubakar Rabilu, Gombe Uwargidan Gwamnan Jihar Gombe, Hajiya Asma’u Muhammad Inuwa Yahaya, ta bayyana cewa idan aka dai na boye sunayen masu cin zarafin...
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bayyana ibtila’in ambaliyar ruwan da aka samu a Maidugurin jihar Borno da cewa wani babban abu ne...
Dakarun Nijeriya sun sake samun nasarar hallaka kasurgumin dan fashin daji a Katsina. A wata babbar nasara a yakin da ake yi da ta’ddanci, an kashe...
Gawurtaccen Dan Ta’addan nan, Kachallah Buzu ya gamu da ajalinsa a hannun dakarun sojin Najeriya a Jihar Zamfara. An hallaka Kachallah Buzu a wani gagarumin farmakin...
Daga Abdullahi Faruk Birnin Kebbi Shugaban kasar Nijar, Birgediya Janar Abdoulrahmane Tchiani, ya kaddamar da wani taro na kwanaki uku ga ‘yan jaridun Afirka ta...