Connect with us

Labarai

Rumbun Ilimi, katafaren dakin karatu cikin Harshen Hausa., kuma, na farko a tarihi.

Published

on

Screenshot 20230915 102055 1

Dakin karatu ne da ke dauke da darrusa masu tarin yawa a fannonin ilimi da rayuwa daban-daban.

An bi dukkan hanyoyin da duniyar ilimi ta yadda da su wajen tattara bayanai, tace su da kuma rubuta su bisa tafarkin APA (American Psychological Association).

An yi amfani da muhimman hanyoyi uku wajen tattara bayan kai tsaye a muhallan da suka dace. Hanyoyin su ne:
1. Ziyarar gani da ido (Field trip).
2. Tattaunawar gani-ga-ga (interview).
3. Karanta littattafan masana fanni da ma wadda masu abun suka rubuta da hannunsu a guraren da suka dace.

Ana iya shiga wannan shafi ta adireshi:
https://www.rumbunilimi.com.ng

Muna fata jama’a za su yi kyakkyawan amfani da bayanai da ke cikin wannan shafi.

Was-af: 08039648244 ko +2348039648244

Daure ka yada. Tana iya yiwuwa ya shiga hannun wanda zai amfana.

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *