Ɗan takarar kujerar Majalisar Wakilai ta jam’iyyar APC, Abdullahi Mahmud Gaya, ya amince da sakamakon sabbin abubuwan da suka faru a cikin jam’iyyar bayan wata ganawa...
Shugaban hukumar kare haƙƙin bil’adama na Majalisar Ɗinkin Duniya Volker Turk, ya buƙaci a gudanar da bincike na musamman game da kisan fararen hular da aka...
A yanzu, adadin jihohi a Jamhoriyar Nijar ya tashi Daga 8 zuwa 19 kamar yadda wani darakta da ya wakilci ministan cikin gida Janar Mohamed Toumba...
Fadar shugaban Najeriya ta fitar da wata sanarwar cewa, Nuhu Ribadu yana nan a matsayinsa na babban mashawarcin tsaron ƙasar. Wata majiya daga fadar shugabancin ƙasar...
An rantsar da Alhaji Murtala Sule Garo a matsayin sabon mataimakin gwamnan Kano Gwamnan Jihar ta Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ne ya jagoranci rantsar da...
By Bala Dauda, Damaturu A group of political appointees in Yobe have called on the forthcoming governor of the state to sustain Gov Mai Mala...
Ofishin Jakadancin Ƙasar Amurka da ke Abuja ya sanar da dakatar da dukkan tarurrukan neman biza da aka tsara, inda ya bukaci dukkan masu neman biza...
Ministan harkokin wajen Saudiyya, Yarima Faisal bin Farhan Al Saud, ya yi tattaunawa ta waya da takwaransa na Iran, Abbas Araqchi, a karon farko tun bayan...
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya soki wasu fitattun ‘yan siyasa da suka haɗa da tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar, Peter Obi, Sanata Rabiu...
Daga; Farfesa Shehu A. Goni Wata muhimmiyar tattaunawa na ƙara bayyana a Jihar Bauchi. Ba irin hayaniyar sauya sheƙa, haɗa kawance, ko lissafin rabon mulki da...
Yayin da wa’adin da shugaban Amurka, Donald Trump, ya baiwa Iran na sake buɗe mashigin Hormuz ke gabatowa, rahotanni sun nuna cewa magoya bayan gwamnatin Iran...
Jam’iyyar ADC ta sanar da ficewar tsohon sanatan Kano ta Kudu, Kabiru Ibrahim Gaya, daga jam’iyyar APC zuwa cikinta. Sanarwar ta fito ne ta shafin Facebook...
Fadar White House ta yi ƙarin haske kan kalaman mataimakin shugaban Amurka, JD Vance, dangane da ɗaukar matakin soji a kan ƙasar Iran. Ta ce kalaman...
Rundunar sojin Najeriya ta musanta zargin da wani tsohon jami’inta, Rotimi Olamilekan, ya yi cewa sojojin ƙasar na sayen kayan sarki da kuɗin aljihunsu. Zargin ya...
Majalisar Dokokin Jihar Kano tace ta jingine tuhumar da take yi wa tsohon mataimakin gwamnan jihar, Aminu Abdussalam Gwarzo, bayan ya sauka daga mukaminsa. Majalisar ta...
Ɗan marigayi tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, Yusuf Buhari, ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar kujerar Majalisar Wakilai a zaɓen 2027. Tsohon mai taimaka wa shugaban...
Rundunar Juyin Juya Halin Iran (IRGC) ta tabbatar da mutuwar shugaban sashen tattara bayanan sirri nata, Majid Khademi. A cikin wata sanarwa da rundunar ta fitar...